Mun Ji Takaicin Faɗuwa Zaɓe a Kano – APC
Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya shaida wa majiyarmu cewa, babban abin bakin ciki shi ne a ce sun rasa Kano
Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya shaida wa majiyarmu cewa, babban abin bakin ciki shi ne a ce sun rasa Kano
Wannan kira ya fito ne ta bakin ɗan majalisar wakilai, Jimoh Olajide, a yayin gabatar da ƙudurinsa sakamakon wata hatsaniya a yayin da wani fasinja ke ƙoƙarin hawa jirgin saman da ake kira da Ibom Air plane.
Ana zargin tsohon shugaban ne da biyan wata jarumar fina-finan batsa, Stormy Daniels toshiyar baki don ka da ta yi bayani game da alaƙar da ta taɓa shiga tsakaninsu lokacin da yake takarar shugabancin ƙasar a zaben 2016.
Dan jaridar da ake zargi da caccakar Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno ya jawo masa rasa aikinsa sakamakon harzuka da Gwamnan ya yi.
Hukumar kwastam reshen jihar Kebbi ta kama wasu kayayyaki na fasa ƙwauri da harajinsu ya kai Naira Miliyan Ashirin da uku, da dubu dari da arba’in da ɗaya, da naira dari takwas da uku a wurare daban-daban na jihar.
Hajiya Ladi Audu Bako, wacce mata ce ga gwamnan Kano na farko a mulkin soji (1967 zuwa 1975), kwamishinan yan sanda Marigayi Alhaji Audu Bako, ta rasu tana da shekaru 93 a Duniy
Wata tawagar kwararrun Majalisar Dinkin Duniya ta zargi jami’an gwamnatin Sudan ta kudu da hannu a azabtarwa da cin zarafi da kuma kisan tarin fararen hular da ya faru a sassan kasar.
Shugaba Najeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo da Ministoci 44 a Majalisar Zartarwa ta tarayya da Gwamnoni 2
Wasu da ake zargin mayaƙan ‘yan Boko Haram sun far wa wani ƙauye a jihar Adamawa, inda suka kashe mutum uku tare da lalata kayayyaki da dama.
Shugaban hukunar Kanal Hameed Ibrahim Ali mai ritaya ya bada umarnin nada CSC Maiwada bayan duba nagarta da kuma iya aikinsa shekara da shekaru a hukumar.