Labarai

Babban Labari Labarai

Ana ci gaba da matsa wa DSS lamba kan ta saki Walida

Wani lauya mai rajin kare haƙƙin bil’adama a Najeriya, Barista Hamza Nuhu Dantani ya rubuta wata wasiƙa zuwa ga Hukumar tsaron farin kaya DSS ta ƙasar, inda yake nuna damuwa dangane da yadda ya ce hukumar ta ɗauki batun zargin sacewa, da kuma yin lalata da wata mace, Walida Abdulhadi, da ake zargin ɗaya daga […]

Babban Labari Labarai

AU ta yi allawadai da kisan fiye da mutum 50 a Zamfara

Ƙungiyar Tarayyar Afirka ta yi allawadai da abin da ta kira munanan hare-haren ƴan bindiga da aka kai a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, inda aka kashe fiye da fararen hula 50 tare da sace mata da yara da dama. A sanarwar da shugaban hukumar ƙungiyar, Mahmoud Ali Youssouf ya fitar a […]

Babban Labari Labarai

Nijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyu

Jamhuriyar Nijar ta amince da kundin ayyukan Ƙungiyar Kasashen Sahel (AES) na shekara ta biyu wadda ta haɗa da Mali da Burkina Faso, kafin taron ministoci da za a gudanar a Ouagadougou daga 24 zuwa 26 ga watan Fabrairu, kamar yadda jaridar gwamnati ta ANP ta ruwaito a ranar 21 ga Fabrairu. Firaminista Ali Mahamane […]

Babban Labari Labarai

Chadi ta rufe kan iyakarta da Sudan

Ƙasar Chadi ta rufe kan iyakarta da Sudan har zuwa wani lokaci. Sanarwar da gwamnatin ƙasar ta fitar ta ce ta ɗauki wannan mataki ne domin dakatar da kutsen da ƙungiyoyi da ke ɗauke da makamai na Sudan ke yi a ƙasar. A cikin sanarwar, ministan harkokin sadarwa na Chadi, ya ce ya na son […]

Babban Labari Labarai

A Kawo Min Inda Na Ce Shiga Siyasa Haram Ne — Sheikh Pantami

Fitaccen malamin Musulunci Sheikh Isa Ali Pantami ya ƙalubalanci masu da’awar cewa a baya ya ce shiga siyasa haramun ne da su kawo shaidar abin da suke iƙirarin. Sheikh Pantami wanda ya kasance tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, ya  jefa wannan ƙalubale ne bayan da ya bayyana aniyarsa ta neman tsayawa takarar […]

Babban Labari Siyasa

An samu ƙarancin masu kaɗa ƙuri’a a zaɓen cike gurbi a Kano

Rahotannin da ke fitowa daga jihar Kano sun nuna cewa an samu ƙarancin fitowar mutane zaɓukan cike gurbin wasu ƴan majalisar dokokin jihar biyu. An gudanar da zaɓukan a rumfunan zaɓe 1,014 a faɗin ƙananan hukumomin Ungogo da Municipal. Bayanai sun nuna cewa duk da isar jami’an zaɓe rumfunan a kan lokaci, da dama mutane […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai