Labarai

Babban Labari

Ɗangote Zai Fara Shigo Da Ɗanyen Mai Daga Libiya

Kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito cewa matatar man fetur din Dangote da ke jihar Legas ta fara wata tattaunawa da ƙasar Libiya da ake sa ran za ta bada damar fara sayo ɗanyen man da za ta rika tacewa har ganga dubu dari 6 da 50 kullum. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin […]

Labarai

Kano: Wata yarinya ta rasa ranta sakamakon haɗarin mota

Wata yarinya ta rasa ranta sakamakon wani haɗari da ya ritsa da ita tare da tare da motar wani hakimin a kan titin Ɗan Gauro dake garin Fari a karamar hukumar Dawakin Kudu a ranar Asabar. Wannan lamarin ya faru ne da misalin karfe 12 na rana bayan da direbar motar hakimin ya bi hannu […]

Gwmnan Jihar Jigawa, Umar Namadi Dan Modi
Babban Labari

Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Ci Mutane Biyu A Jigawa

Rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta ce an samu  mummunan rikici tsakanin manoma da makiyaya a ƙaramar hukumar Birnin Kudu. An ce lamarin ya yi sanadin mutuwar mutum biyu da ƙona wasu gidaje uku. ‘Yan sandan sun ce sun kama mutum biyar da hannu a afkuwar rikicin, inda ake ci gaba da gudanar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000