Za mu ɓullo da sabon salon yaƙi da talauci da ta’addanci ~ Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa tana aiwatar da shirye-shirye da manufofin da za su bai wa ‘yan kasa damar yaki da kalubalen talauci da aikata laifuka da ta’addanci.










