Labarai

Babban Labari

ACP Dahiru Yusuf Alkali ya samu yabo daga al’ummar Bichi da rundunar ƴan sandan Kano bayan ritaya daga aiki.

Al’ummar karamar hukumar Bichi sun shirya gagarumin bikin bankwana da tsohon area kwamanda na yankin Bichi, ACP Dahiru Yusuf Alkali, bayan ya kammala aikinsa da rundunar ƴan sandan Najeriya. Bikin karramawar ya samu halartar manyan baki da suka hada da shugabannin al’umma, masu rike da sarautun gargajiya da jami’an tsaro, da masu ruwa da tsaki […]

Babban Labari

Zaɓen cike gurbi: Rundunar ƴan Sandan jihar Kano ta taƙaita zirga-zirga a Dawakin Kudu da Warawa.

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta bayyana matakan tsaro da aka amince da su gabanin zaben cike gurbin ɗan majalisar Tarayya mai wakiltar Dawakin Kudu da Warawa wanda zai gudana ranar Asabar. Wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar,CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar Yace bisa umarnin kwamishinan yan sandan jihar Kano,  CP […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai