Sashen Lura da Basussukan Najeriya, DMO, ya ja hankalin shugaba Tinubu game da ciwo bashi
Haka zalika hukumar ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta nemi hanyoyin da za tayi wajen ganin ta kara samun kudin shiga a cikin lalitar ƙasar nan.
Haka zalika hukumar ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta nemi hanyoyin da za tayi wajen ganin ta kara samun kudin shiga a cikin lalitar ƙasar nan.
Shugaban hukumar hana sha da fataucin muggan kwayoyi (NDLEA), Janar Buba Marwa mai ritaya ya tabatar da cewa tsauraren matakan da suke dauka kan yaki da ta’ammuli da muggan kwayoyi ya
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ci gaba da binciken bidiyon dala da ake zargin an hasko gwamnan yana karbar rashawa.
Zaɓaɓɓen gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da aniyar gwmanatinsa sake fasalin kasuwannin jihar Kano tare da yin aiki ba tare da nuna bambanci ba.
Birtaniya ta sanar da cewa a shirye take ta rage haraji da take daurawa a kan kayayyakin da ake shigo da su daga Nigeriya da wasu kasashe masu tasowa.
Gwamnatin Ghana ta karrama fiye da ma’aikatan lafiya 300 da suka yi yaki da cutar korona a kasar.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya rantsar da sabbin kwamishinoni 35
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya kafa wani kwamitin mutum tara da zai yi bincike domin ganin yadda aka tafiyar da hukumomin jihar Taraba tun daga 2019.
Hukumar tsaro ta farar kaya DSS, ta shaidawa babban kotun tarayya da ke zama a garin Abuja hikimar cigaba da tsare Godwin Emefiele.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da mayar da Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado a matsayin Shugaban Hukumar Sauraron Korafe-korafen Al’umma da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano, domin kammala wa’adinsa.