Mutane Dubu 800,000 Na Iya Tserewa Daga Sudan – Majalisar Dinkin Duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa mutane sama da dubu dari takwas ka iya tserewa daga Sudan sakamon kazamin fadan da ake yi tsakanin bangarorin soji biyu da ke gaba da juna.