Wani Sashen Gini Na Rusasshen Daula Otel ya Danne Wasu Matasa Dake Hakar Rodi
Hukumar kwanakwana da kuma hukumar bada agajin gaggawa ta jahar ta kasa wato NEMA na cigaba da aikin ceto, daya daga cikin gine-ginen da gwamnatin kano ta rushe a jahar.
Hukumar kwanakwana da kuma hukumar bada agajin gaggawa ta jahar ta kasa wato NEMA na cigaba da aikin ceto, daya daga cikin gine-ginen da gwamnatin kano ta rushe a jahar.
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa da Gudanarwa ta gudanar da Taron bita na kwana daya Akan tattaunawa tare da kungiyoyin yada labarai da mai magana da yawun hukumomin mayar da martani daga Kano da jigawa kan rawar da kafafen yada labarai ke takawa wajen magance bala’i.
Sifeto Janar na ‘yan sandan kasa, Usman Alkali Baba, ya umarci kwamishinan ‘yan sandan Filato, CP Bartholomew N. Onyeka da ya rufe dukkan manyan ofisoshin kananan hukumomin jihar 17.
Abdulkarim Chukkol ya zama mai rikon shugaban hukumar EFCC, biyo bayan dakatar da AbdurRashid Bawa da shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu yayi.
sakataren yada labarai na gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin-Tofa shine ya bayyana hakan, inda ya ce, har yanzu babu wani mataki da gwamnati ta dauka akansu.
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS) ta gayyaci dakataccen shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annanti ta EFCC, Abdurrasheed Bawa domin amsa tambayoyi bayan da shugaba Tinubu ya dakatr da shi a yammacin jiya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar Yaƙi da Rashawa da yi wa Tattalin Ariƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), AbdulRasheed Bawa.
A bisa roƙon da lauyoyin Atiku suka yi, an gayyato Farfesa Mahmood Yakubu domin ya bayar da shaida akan zaɓen wanda ake ta taƙaddama a kansa
Sabuwar Majalisar Dokokin jihar Neja ta 10 ta gayyaci shugabannin hukumomin tsaro a jihar domin jin bahasi daga wajensu akan matsalar rashin tsaron da ke kara kamari a jihar.
Rashin samun daidaito game da wanda zai jagoranci majalisar jihar Jigawa karo na takwas, ya haifar da tsaiko wajen rantsar da sabbin ‘yan majalisar a jiya Talata.