Kungiyar ECOWAS za ta yi taron gaggawa kan juyin mulki a kasar Nijar
A gobe Lahadi shugabannin Yammacin Afrika za su gudanar da wani taron gaggawa don tattaunawa kan juyin mulki da aka yi a Jamhuriyar Nijar a ranar Laraba.
A gobe Lahadi shugabannin Yammacin Afrika za su gudanar da wani taron gaggawa don tattaunawa kan juyin mulki da aka yi a Jamhuriyar Nijar a ranar Laraba.
Rasha na son kammala samar da jiragen yaƙi masu saukar ungulu na Mi-35 guda goma sha biyu ga Najeriya, kamar yadda wani jami’i ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar, Rian,
Likitocin asibitocin gwamnatin tarayyar ƙasar nan sun fara yajin aikin sai baba ta gani bisa zargin gwamnati da gazawa wajan magance matsalolinsu.
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce masarautar kano ta damu da yawan samun karuwar matasa da yan mata masu shan miyagun kwayoyi da ake samu a jihar Kano.
A ranar Talata ne shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Alhaji Ismail Falgore, ya kaddamar da kwamitoci 38 domin gudanar da ayyukan sanya idanu ga aiyukan ɓangaren zartarwa a jihar.
Kwamishinan ƴan sandan jahar Kano CP Muhammad Usaini Gumel ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan masu amfani da rashin lafiyar A.A. Rufa’i wajen tunzura da yaɗa shi a safukan sada zumunta.
Mutanen sun mutu ne a lardunan Bejala da Bouria da ke kan tsaunuka, inda masu kashe gobara sama da 7,000 ke can suna ƙoƙarin shawo kan wutar.
A sanarwar, ministan kasuwancin na kasar Alkache Alhada ya bukaci jami’an ma’aikatarsa da na hukumar hana fasa-kwauri da jami’an tsaro da su kama sannan su hukunta duk wanda suka kama da laifin fitar da wadannan kayayyaki.
Kano: Kotu ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC ta shigar kan nasarar Sanata Rufa’i Sani
‘Ƴan sanda sun kama wasu mutane guda huɗu da ake zargin suna yunƙurin kai hari ga gidan tsohon mataimakin shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar a birnin Yola.