Tag: Tinubu

Babban Labari Labarai

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa shugabannin sabuwar Hukumar Raya yankin Arewa-maso-yammacin Najeriya. Bola Ahmad Tinubu ya miƙa wa Majalisar Dattawa sunayen shugabannin sabuwar Hukumar Raya Yankin Arewa-maso-yamma domin samun sahalewarsu. Wannan na zuwa ne bayan sanya hannu kan dokar da ta kafa hukumar da shugaban ƙasa ya yi a ranar 24 ga watan […]

Tinubu da Matawalle
Labarai

Makaho ne kawai zai ce Tinubu ya gaza ~Matawalle

Ƙaramin ministan tsaron ƙasar nan, Bello Matawalle, ya yi kakkausar suka ga masu ganin cewa shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya gaza. Ya ce makaho ko kuma wanda ke da wata nufaƙa ne kawai zai ƙalubalanci irin nasarar da shugaban ƙasa ke samu a wannan lokaci. Ƙaramin ministan ya bayyana hakan ne a lokacin da […]

TINUBU
Labarai

Wani sarki ya karrama shugaban Najeriya da sarauta

  Masarautar Ukpo da ke ƙaramar hukumar Dunukofia ta bai wa shugaban ƙasa Bola Ahmad TInubu da mataimakinsa Kashim Shettima sarauta. Masarautar dai ta ba wa shugaban ƙasar nan sarautar “Eze Udo of Igbo Land”, wato “sarkin zaman lafiya na ƙasar Igbo”, sai kuma mataimakinsa wanda aka ba shi sarautar, “Enyi Ndigbo”, wato “abokin al’ummar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000