Sallah: Gwamnan Kano ya jaddada aniyarsa ta cigaba da ayyukan raya jihar
A yayin da ake cigaba da murnar zagayowar sallah babba, shi ma gwaman jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya halarci sallar Idi a masallacin Idi na ƙofar Mata tare da gabatar da jawabinsa na taya murna ga al’ummar jihar nan. Abokin aikinmu Shamsuddeen Sulaiman Malami ya halarci masallacin ga kuma tsarabar jawabin gwamnan […]