Labarai

Babban Labari Labarai

Sojojin Isra’ila Sun Saɓa Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Lebanon 

Kamfanin Dillancin Labaran Lebanon NNA ya bayyana cewa sojojin Isra’ila sun saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da ƙasarsu ta shiga. NNA ya tabbatar da cewa zuwa yanzu sojojin Isra’ila sun saɓa yarjejeniyar sau bakwai, ciki har da harbi a ƙauyukan da ke kudancin Lebanon. Rahotanni na cewa saɓa yarjejeniyar ta fi faruwa ne a gundumar […]

Babban Labari Labarai

An Kama Yahaya Bello

Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da kuɗaɗe a lokacin gwamnatinsa. Jami’an EFCC sun bayyana cewa suna  yi masa tambayoyi dangane da zarge-zargen da ake masa. Sai dai wasu rahotanni na cewa Yahaya Bello ya je ofishin EFCC ɗin ne […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000