Labarai

Babban Labari Labarai

Gabatar Da Sabon Marubuci

Muna sanar da abokan hulɗar mu cewa Muhammad S. Ahmad Babban Jami’in Na’ura da ke Sashen Nazarin Labarin Ƙasa a Jami’ar Bayero ta Kano ya zama ɗaya daga cikin masu rubutun sharhi da fashin baki a wannan kafa.

Babban Labari Labarai

An Dakatar Da Mamman Osuman Daga Shugabancin ACF

Ƙungiyar Tuntuba Ta Arewa ta dakatar da shugabanta na kasa, Mamman Mike Osuman, sakamakon kalamansa dangane da zaben 2027 da ke tafe. An ruwaito shugaban da aka dakatar a yayin taron majalisar zartaswar kungiyar ACF ta kasa a ranar Larabar da ta gabata yana cewa Arewa za ta marawa dan takarar shugaban kasa da ya […]

Babu Rukuni

Yan Arewa Su Koyi  Dabarun Kare Kai- ACF

Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa(ACF) ta yi kira kan yadda za’a wayar da kan mutanen Arewacin Najeriya, game da muhimmancin kare kansu, duba da yadda matsalar tsaro tayi ƙamari a yankin. Da yake gabatar da jawabi a taron kwamitin zartarwar ƙungiyar na ƙasa, ACF Mamman Mike Osuman ( SAN), ya nuna takaici kan yadda hare-hare da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000