AMFANIN GWAIBA A JIKIN MUTUM
Masana kiwon lafiya da cimaka sun bayyana gwaiba a matsayin ɗan itacen dake da matukar tasiri wajen gyaran jiki ɗan Adam Gwaiba na da sinadarin gyara fata domin tana dauke da sinadaran bitamin A da B da kuma C. Wadannan sinadaran na taimakawa wajen magance matsalar fata. Masana sun ce cin gwaiba na sa fata […]










