Labarai

Ragon Layya
Labarai

Kano: Ra’ayin al’umma game da rabon naman layya

A yayin da ake cigaba da gudanar da ibadar layya kamar yadda yake a bisa al’ada ta babbar Sallah, rabon naman layya a matsayin sadaƙa a tsakanin al’umma ba sabon abu ba ne idan aka yi  la’akari da koyarwa ta addinin Musulunci. Sai dai wannan sallah ta gamu da yanayi na tsadar kayayyaki da kuma  […]

Barau Jibril
Labarai

Sanata Barau I. Jibril ya mika sakon barka da sallah ga ‘yan Najeriya

Mataimakin shugaban majaisar Dattawa Sanata Barau I jibiril ya bukaci musulmin kasar nansu tabbatar da mahimancin bikin sallah ga rayuwra musulmi wajen taimakawa mabukata. A cikin wata sanarwa daga mai bashi shawara kan harkokin yada labarai Isma’ila M udasshir ya bukaci musulmi su rika addu’oin nemawa kasar nan zaman lafiya da hadin kai da tsaro […]

Tajuddeen Abbas
Labarai

Sadaukarwa ce za ta sa mu cimma burinmu ~ Tajuddeen Abbas

Shugaban majalisar Wakilai Abbas Tajuddeen ya hori ‘yan Najeriya su cigaba da yiwa shugabanninsu Addu’oi da fatan alkhairi a kokarinsu na bunkasa cigaban Najeriya ta yadda zata zamanto hamshakiyar kasa. Ya yi tinatarwar ne a sakona na barka da sallah ga Al’ummar musulmin kasar nan dake bikin Babbar sallah a yau,inda ya jawo hankalin ‘yan […]

ABBA KABIR YUSUF
Labarai

Kano: Hukuncin karya dokar gwajin lafiya kafin aure

Gwamnatin Kano ta jaddada aniyarta na tabbatar da an bi dokar yin gwajin lafiya kafin aure wadda gwamnan ya sanya hannu a kanta. A cikin ƙunshin dokar dai, an bayyana cewa za a ɗaura aure ne kawai idan an gabatar da shaidar gwajin lafiya sahihi da kuma ya ƙunshin gwajin da ke bayyana rukunin halittar […]

Obansanjo
Labarai

Najeriya Sabon Jini Take Buƙata ~ Obasanjo

Tsohon shugaban ya bayyana hakan a wurin wani taro a jihar Legas, inda ya koka da yadda rashin tsaro a ƙasar nan ke ci gaba da jefa mutane cikin fargaba da yunwa. Domin magance wannan matsala, Obasanjo ya ce akwai buƙatar kyakkyawan jagoranci da ai inganta rayuwar al’umma. Ya ce za a iya samar da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000