Najeriya Na Shirin Kwaso Ɗalibanta Karo Na Biyu Daga Ƙasar Sudan
A yayin da ake shirin fara kwaso rukunin na biyu na ɗaliban ƙasar nan da ke Sudan, rahotanni na cewa rukunin farko da aka kwaso bas u samu damar shiga ƙasar Masar ba, bayan da hukumomin kasar










