Hukumar Kidaya ta Kasa ta Musanta Zargin Saka Addini Cikin Ayyukanta
Hukumar kidaya ta kasa reshen Jahar kano ta musanta batun sanya addini ko kabilanci acikin jerin tambayoyin da za tayiwa mutane a lokutan kidayar yan nijeriya da aka shirya yi a wata mayun nan mai zuwa .










