Dan takarar da ake zargin ya yi wa yar shekara 13 ciki a Katsina ya kai Hisba kara.
Dan takarar da ake zargi ya yi wa yar shekara 13 ciki a Katsina ya kai Hisba Kara, a cikin cikin wani faifan bidiyon da Hukumar Hisba ta Jihar Katsina ta fitar, an ga wani Jami’an Hukumar Hisbar yana tambayar wata mata cewa, inda ‘yarta ce aka yi wa fyade ta yi ciki har ta haihu […]