Manchester United Ta Samu Ribar Kuɗi Duk Da Rashin Shiga Gasar Nahiyar Turai
Kulob din Manchester United (Red Devils) ya sanar da cewa ya samu riba na kimanin Yuro miliyan 14 (€14m) a cikin watanni uku na farkon kakar wasa (2024/2025). Wannan ci gaba ne mai nuni da kyau idan aka kwatanta da kakar wasa da ta gabata inda aka sami asarar na fiye da Yuro miliyan 7 (€7m) a daidai wannan lokacin. Duk da samun […]