Gwamnatin Kano Ta Kaddamar Da Rabon Shinkafar Dangote
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da rabon tallafin shinkafa ga mutum 120000 wanda gidauniyar Aliko Dangote ta samar, kamar yadda ta sa ba, a duk shekara.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da rabon tallafin shinkafa ga mutum 120000 wanda gidauniyar Aliko Dangote ta samar, kamar yadda ta sa ba, a duk shekara.
Hukumar kula da aiyukan yan sanda ta kasa, Police Service Commision (PSC) ta amince nadin CP Ibrahim Adamu Bakori, a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Kano. Sabon kwamishinan yan sanda Ibrahim Bakori, shi ne zai maye gurbin, AIG Salamn Dogo Garba , wanda ya samu Karin girma daga kwamishinan yan sanda zuwa mataimakin babban […]
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano, zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule. Marigayi Alhaji Maitama Sule, wanda ya rayu tsakanin shekarar 1929 zuwa 2017, ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban zamantakewa da siyasar Nijeriya a tsawon rayuwarsa. Marigayin ya taba […]
Mutane 21 ne suka jikkata yayin da wani mai suna Ibrahim Sani, dan shekaru 14 ya rasa ransa, sakamakon fashewar tukunyar Iskar gas, a gidan marigayi Sheik Isyaka rabi’u dake unguwar Goron Dutse Kano. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya tabbatar da hakan ta […]
Rundunar yan sandan Jihar Kano tare da hadin gwiwar rundunar yan sanda ta Nijeriya, sun fara gudanar da taron masu ruwa da tsaki kan tsaron makarantun jihar, na wuni biyu, daga ranar Litinin 10 ga watan Maris zuwa Talata 11 ga watan Maris 2025 An shirya taro ne don tattaunawa da kuma lalubo hanyoyin magance […]
Wasu ‘yan ta’adda masu satar mutane sun yi garkuwa da wani matashi mai shekaru 20, Muhammed Bello a ƙauyen Zakirai da ke Ƙaramar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane hudu da ake kyuatata zaton yan bindiga ne, dauke da makamai da kuma kudi , a kan titin By pass dake unguwar Hotoro karamar hukumar Nasarawa ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne tabbatar da hakan da […]
Daga Safiyanu Haruna Kutama Wato kotun Majistiri dake zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land dake ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da wasu ƴan TikTok biyu gidan yari na shekara guda amma da zaɓin tara. RFi ta rawaito cewa kotun ta samu ƴan TikTok ɗin biyu da laifin wallafa wasu […]
Mataimakin Gwamnan Kano, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo ya ƙaddamar da rabon abincin watan azumin Ramadan na cibiyoyi 91 a faɗin jihar daga Ƙaramar Hukumar Fagge.
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun janye yajin aikin da suka shiga a ranar 26 ga watan Fabrairun 2025, akan rashin fara biyansu sabon tsarin mafi ƙarancin albashi.