An kwantar da firaministan Isra’ila a asibiti saboda rashin wadataccen ruwa a jikinsa
Firaministan Isra`ila Benjamin Netanyahu ya shafe daren da ya gabata a asibiti, a dalilin abin da aka ce rashin isasshen ruwa a jiki.
Firaministan Isra`ila Benjamin Netanyahu ya shafe daren da ya gabata a asibiti, a dalilin abin da aka ce rashin isasshen ruwa a jiki.
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ɗaukacin shugabannin Afrika da su mutunta ƴancin dimokuraɗiyya da doka-da-oda da kuma wanzuwar siyasa.
Gwamnatin Tarayya ta sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na bayar da kasonta ga kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta hanyar ba da cikakken kudin gudummuwarta na shekarar 2023 baki daya.
Ko’odinetan hukumar ta NEMA Kano, Dakta Nuraddeen Abdullahi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake karbar wadanda suka dawo a filin jirgin saman Malam Aminu Kano
Kasancewar shi jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin, Amirul Hajjin bana, ya ce aikin hajjin bana na cike da matsaloli da ya kamata mahukunta su duba domin su sauya salo.
Gwamnatin Neja ta bukaci mazauna yankunan da suka gina gidaje a kan magudanan ruwa da su yi gaggawar tashi don kaucewa ambaliyar ruwa.
Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II wanda ya kasance daya daga cikin jakadun Majalisar Dinkin Duniya na muradun ci gaba mai dorewa, ya yi kira ga kasashe masu arzikin masana’antu,
‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus din da ake biyansu, biyo bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin kasar nan ke ciki a halin yanzu.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala shirin daukar nauyin dalibai 1,100 da za’a tura domin karatun digiri a jami’o’in ciki da wajan ƙasar nan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aikawa majalisar wakilai wasikan neman a yi garambawul kan kasafin kudi na shekarar 2022 domin ba shi damar ciyo bashin naira biliyan 500 don samar da kayyaki na tallafi ga ‘yan Najeriya.