Gwamnan Borno ya dakatar da ayyukan ‘yan jari bola a fadin jihar
Gwamnan ya dauki matakin ne da nufin kare irin wadannan masu sana’a, daga kisan da ‘yan Boko Haram ke yi a wajen garuruwan kananan hukumomin jihar.
Gwamnan ya dauki matakin ne da nufin kare irin wadannan masu sana’a, daga kisan da ‘yan Boko Haram ke yi a wajen garuruwan kananan hukumomin jihar.
Hukumomi a yankin Hadejia da ke jihar Jigawa sun dauki matakin hana barace-baracen yara mata matasa da ma sauran nau’o’in bara, bayan da aka samu wasu mata mabarata da juna biyu tare da mayar da su garuruwan su na asali.
Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano, ta yi fatali da karar da jam’iyyar APC da dan takararta Dokta Aliyu Musa Aliyu Kibiya suka shigar a gabanta na kalubalantar nasarar
Babban Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Yusuf Lawan, ya danganta nasarar da jihar ta samu a aikin hajjin bana ga gudunmawa da jagorancin Gwamnan Kano ABBA Kabir Yusuf.
Wata kungiya mai rajin yaki da cin hanci da rashawa, Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN), ta yi kira ga ‘yansandan kasa da kasa na Interpol da hukumar lura da shige da fice ta
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar aiki ga babban sakataren Asusun Tallafa wa Manyan Makarantu na Ƙasa, TETFUND, Arc. Sonny Econo da sauran ma’aikatansa a Babban Birnin Tarayya, Abuja.
Kamfanin mai na ƙasa NNPCL, ya kama wani jirgin dakon mai wanda yake hanyar zuwa Kamaru dauke da gurbataccen man da aka hako daga jihar Ondo lita dubu 800.
Gabon: Shugaba Ali Bango zai sake tsayawa takara bayan shafe shekaru yana mulki
Gwamnatin jihar Filato ta sake ayyana dokar hana zirga-zirga ta tsawon sa’o’i ashirin da hudu a karamar hukumar Mangu, biyo bayan sake barkewar wani rikici da yayi sanadin rasa rayuka da kone-konen gidaje a yan kin.
Jami’an hukumar hana sha da fataucuin miyagun kwayoyi wato NDLEA sun damke wasu mutane hudu da ake zargi su na da hannu a harkar safarar miyagun kwayoyi a Najeriya.