Gidauniyar Lafiya ta Jihar Kano Na Shirin Inganta Ayyukanta
Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya yi kira ga sauran ƙananan ma’aikatu da ke ƙarƙashin Ma’aikatar Lafiya ta jihar da su yi koyi da Gidauniyar Lafiya ta Kano ( KSCHMA).










