Labarai
Siyasa
Yahaya Bello Ya Ce Ba Hari Aka Kai Masa Ba
Gwamnan jihar Kogi Yahya Bello ya musanta labarin da ake yaɗawa cewa ya tsallake rijiya da baya, bayan da wasu ɓata gari suka kai masa hari da nufin daukar ransa.

