Labarai

Babban Labari Labarai

An Kama Yahaya Bello

Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da kuɗaɗe a lokacin gwamnatinsa. Jami’an EFCC sun bayyana cewa suna  yi masa tambayoyi dangane da zarge-zargen da ake masa. Sai dai wasu rahotanni na cewa Yahaya Bello ya je ofishin EFCC ɗin ne […]

Babban Labari Labarai

Gabatar Da Sabon Marubuci

Muna sanar da abokan hulɗar mu cewa Muhammad S. Ahmad Babban Jami’in Na’ura da ke Sashen Nazarin Labarin Ƙasa a Jami’ar Bayero ta Kano ya zama ɗaya daga cikin masu rubutun sharhi da fashin baki a wannan kafa.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000