Labarai

Wasanni

Za’a Fara Gasar Cin Kofin Zakaru Ta Nahiyar Turai

A daren yau Talata 17 ga Satumba za’a fara gasar cin kofin zakaru ta Nahiyar Turai na kakar wasan 2024/2025. Cikin wani salo da ba’a taɓa ganin irinsa ba, ƙungiyoyi guda 36 ne zasu fafata, saɓanin a baya da aka saba ganin guda 32. Inda duk rukuni zai sami ƙungiyoyi guda takwas. kowace ƙungiya dai […]

Labarai

Sure4u Ta Yi Rabon Tallafi A Kano.

Kungiyar tallafawa marayu da marasa galihu ta SURE4U ta bayar da tallafin kayan abinci da suka haɗa da shinkafa da siga da mai. An kuma rabawa mata atamfofi ɗai-ɗai kowannen su, kuma kudi Naira dubu biyar-biyar ga iyayen marayu 20, dake unguwar zoo road, a nan birnin Kano. Babban limamin masallacin Hidayatu dake unguwar Zoo […]

Labarai

An Saki Sowore Bayan Dawowar Sa Daga Amurka

An tsare ɗan takarar Shugabancin ƙasa a jam’iyyar African Action Congress {AAC}, Omoyole Sowore a ranar Lahadi, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. An tsare Sowore ne a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. Sowore wanda ya bayyana hakan a shafinsa na X a safiyar ranar […]

Babban Labari Labarai

Mota Ta Yi Ajalin Mutane 45 A Neja

Aƙalla mutum 45 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a kan titin Agaie-Bida dake Jihar Naija. Hatsarin ya haɗa da wata babbar motar dakon man fetur. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a kusa da ƙauyen Man-woro da misalin ƙarfe 1 na daren ranar Lahadi. Wani mazaunin […]

Babban Labari Labarai

“Har yanzu ba’a fara biyan sabon albashi ba, sai ga wannan abun ban tsoro -Ajearo

Shugabancin ƙungiyar Ƙwadago na ƙasa ƙarƙashin jagorancin Kwamared Joe Ajearo,  tayi kira da gwamnatin tarayya da ta gaggauta soke ƙarin kuɗin fetur da tayi, inda suka bayyana cewa wannan abu ne mai matuƙar bayar da tsoro. Duba da har yanzu ba’a fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 70 ba. Shugaban Ƙungiyar NLC […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000