Labarai

Labarai

Al’umma sun rabauta da tallafin Saudiyya a Kano

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), a ranar Talata, ta fara rabon kayan abinci da cibiyar agajin jin kai ta Sarki Salman ta bayar ga iyalai dubu 2,056 a nan jihar Kano. Cibiyar Sarki Salman na bayar da agajin jin kai ne ga mabukata a ƙasashe daban-daban a faɗin duniya. Shugabar hukumar NEMA, […]

ummita
Labarai

Kano: Kotu ta yanke wa ɗan China hukuncin kisa

Kotun jihar Kano ta yanke wa wani ‘dan kasar Chaina Frank Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kashe budurwarsa a jihar Kano. Kotun ta samu Frank Geng-Quangrong, da laifin kashe budurwarsa mai suna Ummukulsum Sani da ka fi sani da Ummita a watan Satumbar shekara ta 2022 a jihar Kano. Kamfanin dillancin labarai […]

Labarai

Hukumomin Nijar Sun Ƙi bude iyakokinsu da Najeriya

Rahotannin na nuni da cewa har zuwa wannan lokaci hukumomin ƙasar Nijar ba su kai ga buɗe iyakokinsu ba duk kuwa da umarnin da shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bayar, a ranar 13 ga watan Maris na wannan shekara, na janye takunkumin da aka ƙaƙaba wa Nijar. Tun bayan umarnin na shugaban ƙasa ne, shugabar […]

Babu Rukuni

Wata gobara ta ƙone sansanin ‘yan gudun hijira a Barno

Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa-maso-gabas, wato North East Development Commission, ta kai kayan agajin gaggawa ga mutanen da suka gamu da ibtila’in gobara a sansanin ‘yan gudun Hijrah na Rundaben Shuwa da ke kusa da Bauchi. Wannan al’amari ya faru ne a lokacin da ake sallar juma’a bayan da wata  mummunar gobara ta tashi daga wani […]

Kaduna
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Sake Sace Mutane 8 a Kaduna

Wasu ‘yan bindiga a sanyin safiyar nan sun kai wani sabon hari garin Dogon-noma da ke ƙaramar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna. Wannan hari na zuwa ne kwanaki uku bayan kashe wani mutum ɗaya da yin garkuwa da mutane 8 a garin Banono Angwaku  da ke ƙaramar hukumar ta Kajuru. Tsohon shugaban ƙaramar hukumar, […]

kankara
Labarai

Ramadan: Ƙanƙara Ta Zama ‘Yar Sarki a Kano

A yayin da ake kai azumi na shida a yau, al’umma na cigaba da nuna damuwa game da farashin ƙanƙara wanda sukan yi amfani da ita domin sanyaya abin sha a lokacin buɗa baki. Su ma masu sana’ar sun bayyana wa abokiyar aikinmu irin ƙalubalen da suke fuskanta, musamman a lokacin da ake fama da […]

Nkiruka Onyejeocha
Labarai

Gwamnatin tarayya ta cika alƙawuran da ta yi ~ Ministar Ƙwadago

Ministar ƙwadago da ayyukan yi Nkiruka Onyejeocha, ta ce gwamnatin tarayya ta yi nasarar cika alƙawuran da ta yi wa ƙungiyar ƙwadago a watan Oktoban bara da kashi 90 cikin 100.   Ta ce yanzu lokaci ne da ya kamata ƙungiyoyin ƙwadago su tallafa wa gwamnatin tarayya.   Minstar dai ta bayyana hakan ne a […]

Labarai

Kano: Gamayyar Shugaban ‘Yan Kasuwa Ya Yaba wa Kwamishinan ‘Yan Sanda

Shugaban gamayyar kasuwannin Sabon Gari ta Abubakar Rimi da Singa da Kasuwar Galadima da kuma ƙungiyar Kawo Ƙarshen Fatara a jihar Kano, wato Kano Alternative for Poverty Eradication sun yaba wa kwamishinan ‘yan sandan jihar nan, CP Mohammed Usaini Gumel saboda gudunmowar da yake bayarwa wajen ci gaban matasa da wanzar da zaman lafiya a jihar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000