Labarai

Christopher Musa
Babu Rukuni

Rundunar Sojin Najeriya ta gargaɗi masu kiran juyin mulki

Rundunar sojin Najeriya ta gargaɗi mutanen da ke yin kira da a yi juyin mulki a ƙasar nan saboda tsadar rayuwa da ake ciki. Wannan na zuwa ne a lokacin da ƙasar nan ke cigaba da fuskantar matsaloli da suka shafi tattalin arziƙi da tsaro waɗanda suka haifar da zanga-zanga a kwanakin baya a wasu […]

Dr Tunji Alausa
Labarai

Lafiya: An buƙaci gwamnatin tarayya ta tallafa wa masu cutar daji

Ƙaramin Ministan Lafiya da Walwalar Jama’a, Dr Tunji Alausa, ya ce gwamnnatin tarayya na kan haɗa guiwa da kamfanonin haɗa magunguna domin rage tsadar da magungunan cutar kansa ke yi da ma tsarin ba da kulawa a  ƙasar nan. Ministan ya bayyana hakan ne a yayin taron Ranar Masu Fama da Cutar Kansa ta Duniya […]

KANO
Labarai

Kano: Wata Kungiya ta Buƙaci a Dawo da Sarkin Kano 14 Kan Karagarsa

Wata ƙungiya mai suna ‘Yan Dangwalen Jihar Kano, sun buƙaci majalisar dokokin jihar Kano, da ta dawo da Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sunusi na II, kan karagarsa tare da rushe sabbin masarautun da aka samar.   A ranar 3 ga watan Maris, 2020 ne, gwamnan Kano na wannan lokaci, gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ne ya sauƙe sarkin […]

MALI
Labarai

Kasashen Mali, Burkina Faso, Nijar sun fice daga ECOWAS

Ƙasar Mali a maimakon ƙasashen Burkina Faso da Nijar, ta rubuta wa ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Afirka ta Yamma, wato ECOWAS, takardar sanarwa na ficewa daga ƙungiyar nan take. ƙasashen sun zargi ƙungiyar da sauka daga manufofin da suka assasa kafa ƙungiyar waɗanda ke ƙunshe da aƙidar bunƙasa yankin Afirka. Sannan sun zargi ECOWAS […]

Wannan tabbaci ya fito ne daga bakin kwamishinan ilimin jihar Alhaji Umar
Labarai

Gwamnatin Kano ta jaddada aniyarta ta bunkasa ilimi

Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da haɓaka ɓangaren Ilimin jihar. Wannan tabbaci ya fito ne daga bakin kwamishinan ilimin jihar Alhaji Umar Haruna Doguwa, wanda yace gwamnatin Kano ba za ta gaza ba wajen bunƙasa ilimi a jihar domin tabbatar da cigaba mai ɗorewa.   Kwamishinan ya bayyana hakan ne a yayin taron […]

KANO-ABUJA
Labarai

Akwai bukatar Naira Tiriliyan 1 domin ƙarasa tin Kano-Abuja

Ministan ayyuka a Najeriya, Sanata David Umahi ya ce kamfanin gine-gine na Julius Berger na neman sama da naira triliyan ɗaya domin kammala aikin babban titin Abuja zuwa Kaduna. Da yake magana a wani taro da daraktocin ma’aikatar ayyuka a Abuja, ministan ya ce farko an ware wa aikin titin Naira miliyan dubu 165 daga bisani aka ƙara kuɗin zuwa naira […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000