Gwamnan Kano ya nada sabbin masu ba shi shawara ta musamman guda shida
Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin sababbin shuwagabannin hukumomin KAROTA, REMASAB da REDIYON KANO da kuma wasu da za su shiga cikin masu bada shawarwari na musamman a gwamantinsa.










