Tag: jigawa

Babban Labari Labarai

An Kama Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Jami’in Civil Defense A Jigawa

Hukumar tsaro ta sibil difens (NSCDC) ta sanar da cafke wani mutum, Salisu Muhammad, mai shekaru 45, bisa zargin kashe jami’inta, Bashir Adamu Jibrin, a kasuwar Shuwarin da ke Karamar Hukumar Kiyawa a Jihar Jigawa. A cewar wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar, Muhammed Badarudeen ya fitar a Dutse, babban birnin jihar, […]

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Sun Kama Matar Da Ake Zargi Da Koyawa Matasa Laifuka A Jigawa.

Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wata matashiya, mai suna Shamsiyya Muhammad yar shekaru 28 mazauniyar Gidan Ruwa, bisa zarginta da koyawa matasa maza da mata hanyoyin aikata laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Jigawa, SP Shiisu Lawan Adamu, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da aikewa da manema labarai. […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Yan Sandan Jigawa Ta Bayyana Nasarar Data Samu Bayan Kashe Masu Garkuwa Da Mutane

Daga: Bashari Auwal Rundunar Yan’sandan jiha Jigawa ta samu gagarumar nasara a kokarinta na hana aikata manyan laifuka da kanana tare da tabbatar da bin doka da Oda a fadin jihar. Kwamishinan Yan’sandan jihar CP AT Abdullahi ne ya sanarda haka ga yan’ jaridu a ranar Larabar nan a Harabar Shelkwatar dake Dutse. AT ya […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000