Tag: jigawa

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Sun Kama Matar Da Ake Zargi Da Koyawa Matasa Laifuka A Jigawa.

Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wata matashiya, mai suna Shamsiyya Muhammad yar shekaru 28 mazauniyar Gidan Ruwa, bisa zarginta da koyawa matasa maza da mata hanyoyin aikata laifuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Jigawa, SP Shiisu Lawan Adamu, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da aikewa da manema labarai. […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Yan Sandan Jigawa Ta Bayyana Nasarar Data Samu Bayan Kashe Masu Garkuwa Da Mutane

Daga: Bashari Auwal Rundunar Yan’sandan jiha Jigawa ta samu gagarumar nasara a kokarinta na hana aikata manyan laifuka da kanana tare da tabbatar da bin doka da Oda a fadin jihar. Kwamishinan Yan’sandan jihar CP AT Abdullahi ne ya sanarda haka ga yan’ jaridu a ranar Larabar nan a Harabar Shelkwatar dake Dutse. AT ya […]

Babban Labari Labarai

Sarakunan Jigawa Sun Taya Gwamna Namadi Murnar Samun Lambar Yabo

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi FCA, ya karbi bakuncin sarakunan jihar su biyar, wadanda uku daga cikinsu suka samu wakilcin hakimansu karkashin jagorancin shugaban majalissar sarakuunan jihar, Mai Martaba Alhaji Adamu Abubakar Make Haruna CON Sarkin Hadejia. Ziyarar sarakunan na zuwa ne bayan dawowar gwamna Namadi Umar, daga bikin karbar lambar yabon da ya […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai