Tag: Kano

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Kano Ta Mayar Wa Jami’ar Yusuf Maitama Tsohon Sunanta

Majalisar Zartaswar jihar ce, ta ɗauki wannan matakin bayan wani taro da  Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a ranar Juma’a. Ana iya tuna cewa, a watan Yulin 2017 tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sauya sunan jami’ar zuwa Yusuf Maitama Sule University, domin karrama marigayi Ɗan Masanin Kano, Yusuf Maitama Sule “Saboda irin […]

Babban Labari Labarai

NUJ Ta Ziyarci Tashar MUHASA

A yau Juma’a 18 ga watan Oktoba ƙungiyar yan jarida ta ƙasa reshen jihar Kano ƙarkashin jagorancin Sulaiman Abdullahi Dedere ta kawo ziyara gidan rediyo da talabijin na muhasa domin karfafa alaƙar dake tsakanin su. Shugaban ƙungiyar ya bayynana farin cikinsu su, da kuma maƙasudin kawo ziyarar. Dedere ya kuma yi kira ga yan jarida […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai