Gwamnan Kogi Ya Tsallake Rijiya da Baya
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, CON, ya tsallake rijiya da baya lokacin da da wasu mahara sanye da kayan sojoji suka kai wa tawagarsa hari. Al’amarin ya faru ne a kusa da Babban Birnin Tarayya, Abuja, a ranar Lahadi 22 ga watan Oktoba, da misalin ƙarfe 4:00 na yamma, yayin da Gwamnan ke ƙoƙarin […]










