Gwamnatin Najeriya ta amince da Laraba 28 da Alhamis 29 ga watan Yuni domin hutun bikin Sallah
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Laraba 28 da Alhamis 29 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan babbar Sallah na shekarar 2023.










