Adamawa: INEC Ta Dakatar da Tattara Sakamakon Zaɓen Bisa Karya Doka
Hukumar zabe mai zaman kantan ta kasa ta ta soke sakamakon zaben jahar adamawa tare da gayyatar kwamishinan zaben jahar da kuma wadanda abun yashafa zuwa babban ofishin hukumar dake birnin tarrayya Abuja










