Babban Labari

Tinubu ya isa Kenya don halartar taron ƙoli na

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya isa Nairobi, babban birnin Kenya gabanin taron ƙoli na Afirka da Faransa

Rubutu Na Musamman

Babban Labari

Tinubu ya isa Kenya don halartar taron ƙoli na Afirka da Faransa

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya isa Nairobi, babban birnin Kenya gabanin taron ƙoli na Afirka da Faransa da za a shafe yini biyu ana yi. Shugaba Tinubu ya samu

Babban Labari

Gwamnati ta tilasta yi wa ɗaliban sakandare gwajin ƙwaya a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta bijiro da wasu sabbi kuma tsauraran matakai na yaƙi da ta’ama’li da miyagun ƙwayoyi a makarantun sakandare ciki har da tilasta yi wa ɗalibai gwajin ƙwaya da

Babban Labari Siyasa

SDP ta zaɓi Farfesa Sadiq Gombe a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa

Farfesa Sadiq Umar Abubakar Gombe ya zama sabon Shugaban Jam’iyyar SDP na Ƙasa. An sanar da zaɓensa tare da sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) a ranar Asabar yayin

Ku saurari Rediyon Muhasa ko ku kalli Muhasa TV kai-tsaye a shafin mu na yanar gizo

Ku saurare mu kai-tsaye a yanar gizo

babban rukuni

Wasanni

36 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

12 Articles
+

Siyasa

102 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa

Fasahar Mutum-Mutumi Ya fara Yi Wa Mata Tiyata ta farko a Afrika

Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan

An dakatar Likitoci 3 saboda barin Almakashi a cikin mara lafiya a

Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka

Likitan Masu Neman kwarewa a Dutse Za Su Shiga Yajin Aikin Kasa

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman kwarewa n a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya ta Rasheed Shekoni

mashuhuran labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Babban Labari
Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya bayyana tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Mustapha Gubio, a matsayin

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Babban Labari Kasashen Ketare Labarai
Ziyarar Muhasa Talabijin da Rediyo Zuwa Gidan Tarihi na jihar Maradi Dake Jamhuriyar Nijar.

A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000