Adamawa: Wasu ‘Yan Ta da Ƙayar Baya ne Sun Kai Farmaki Kan Wani Ƙauye.
Wasu da ake zargin mayaƙan ‘yan Boko Haram sun far wa wani ƙauye a jihar Adamawa, inda suka kashe mutum uku tare da lalata kayayyaki da dama.
Wasu da ake zargin mayaƙan ‘yan Boko Haram sun far wa wani ƙauye a jihar Adamawa, inda suka kashe mutum uku tare da lalata kayayyaki da dama.
Shugaban hukunar Kanal Hameed Ibrahim Ali mai ritaya ya bada umarnin nada CSC Maiwada bayan duba nagarta da kuma iya aikinsa shekara da shekaru a hukumar.
Wasu matasa sun kashe wani dan sanda da yake kokarin raba fada tsakanin wasu kungiyoyi da ba sa jituwa da juna a Karamar Hukumar Lavun da ke Jihar Neja.
Ƙungiyar likitoci musulmai na kasa ta kai tallafin kayan more rayuwa ga ɗaurarrun mutane dake gidajen gyaran hali na gwauron Dutse da Kurmawa
Rundunar yan sandar jahar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa biyu bisa zarginsu da kashe wata matashiya a karamar hukumar tudun wada ta Jahar kano.
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da nada tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Farfesa Muhammad Attahiru Jega a matsayin uba ga sabuwar Jami’ar nazarin koyar da aikin malinta ta Kano.
Alkaluman wadanda guguwa ta kashe a Amurka ya karu zuwa mutum 29 dai dai lokacin da kakkarfar iskar ke ci gaba da tunkara wasu sassan kasar bayan tafka barna a yankunan kudanci da gabashin kasar.
Shugabannin Kungiyoyin NLC da TUC sun nuna ba za su goyi bayan karin farashin man fetur ba Ma’aikatan Najeriya sun ba Bola Tinubu shawara cewa gwamnatinsa ta gyara matatun danyen mai ‘Yan kwadago
Wata cibiyar Tattara zakka da sadaƙa da ke Abuja da aka fi sani da NASFAT ta yi nasarar tattara kuɗi har naira miliyan casa’in a cikin shekaru huɗu.
Jami’ar dai mallakin wani malamin addinin Kirista mai suna Bishop David Oyedepo, mamallakin Majami’a ta Living Faith Church,