Gwamnatin Kano Ta Yi Alkawarin Ceto Dukkan Mutanen Da Aka Sace A Arewacin Jihar
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ceto dukkanin mutanen da aka yi garkuwa da su a garuruwan Sandu da Yan Chibi dake kananan hukumomin Tsanyawa da Sahanono da Yan bindiga suka yi garkuwa da su a kwanakin bayan nan. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayar da tabbacin Hakan ne yayin da ya kai ziyarar gani […]










