Babban Labari

Atiku ya yi zargin ƙoƙarin hana shi takara a

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC Atiku Abubakar, ya yi Alla-wadai da hukuncin kotun da aka yanke

Rubutu Na Musamman

Labarai

Ana fargabar mutum daya ya rasu, wasu biyar sun jikkata yayin da yan jagaliya suka tarwatsa

  An hallaka mutum ɗaya, yayin da wasu biyar suka jikkata bayan wasu da ake zargin ’yan jagaliya ne sun tarwatsa wani gangamin siyasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC)

Labarai

Rundunar yan sandan Kano ta kama kasurgumin dan Daba da ake zargi da garkuwa da Yaro

Rundunar yan Sandan Jihar Kano ta ce ta cafke wani matashi mai suna Abubakar Isma’il, wanda aka fi sani da Sankolo, bisa zargin aikata daba da kuma sace wani yaro

Labarai

NOA ta taya kungiyar kwallon kafa ta mata ta yan kasa da shekaru 17 nasarar lashe

NOA ta taya kungiyar kwallon kafa ta mata ta yan kasa da shekaru 17 nasarar lashe gasar kofin duniya. Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) ta taya ƙungiyar

babban rukuni

Wasanni

46 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

13 Articles
+

Siyasa

127 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Ebola: NCDC ta ware wa duk mutumin da aka killace N100,000 a

Hukumar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC), ta amince da bai wa duk

Cutar Ebola da aka gano a Najeriya na kama da wadda ta

Ministan Lafiya na Najeriya, Muhammad Ali Pate, ya ce binciken ƙwayoyin halittar wadda aka tabbatar

Sauron da jirgin sama ya ɗauko daga Afirka sun yi ajalin mutane

Mutane biyu da ke aiki a filin jirgin saman Frankfurt da ke Jamus sun mutu

EU ta ware €1.5m don yaƙar Kwalara a Najeriya

Tarayyar Turai (EU) ta ware Yuro miliyan 2.3m a matsayin tallafin gaggawa ga Najeriya, Kamaru,

mashuhuran labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Babban Labari
Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya bayyana tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Mustapha Gubio, a matsayin

Babban Labari
Zulum ya bai wa sojoji kyautar motocin yaƙi, ya tallafa wa ’yan gudun hijira

Farashin hannayen jari ya yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Asiya, yayin da farashin mai ya ragu, bayan

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai