Babban Labari Labarai Labari Cikin Hoto

Gwamna Bala Mohammed ya canja sheka daga jam’iyar PDP

Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya canja sheka daga jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APM

Rubutu Na Musamman

Babban Labari Labarai Labari Cikin Hoto

Gwamna Bala Mohammed ya canja sheka daga jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APM

Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya canja sheka daga jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APM

Babban Labari Business, Small Business Kasuwanci Labarai

Gwamnatin Jihar Jigawa ta raba rancen naira miliyan dubu huɗu

Gwamnatin Jihar Jigawa ta raba rancen naira miliyan dubu huɗu a matsayin rancen sayen ababen hawa ga ma’aikatan jiha da na kananan hukumomi cikin shekaru uku da suka gabata. Gwamna

Babban Labari Labarai Siyasa

Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC

Ranar Litinin Kwankwaso da Obi za su fice daga ADC – Buba Galadima Sakatare a kwamitin amintattu na jam’iyyar NNPP kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana

Ku saurari Rediyon Muhasa ko ku kalli Muhasa TV kai-tsaye a shafin mu na yanar gizo

Ku saurare mu kai-tsaye a yanar gizo

babban rukuni

Wasanni

36 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

12 Articles
+

Siyasa

100 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa

Fasahar Mutum-Mutumi Ya fara Yi Wa Mata Tiyata ta farko a Afrika

Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan

An dakatar Likitoci 3 saboda barin Almakashi a cikin mara lafiya a

Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka

Likitan Masu Neman kwarewa a Dutse Za Su Shiga Yajin Aikin Kasa

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman kwarewa n a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya ta Rasheed Shekoni

mashuhuran labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Babban Labari
Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya bayyana tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Mustapha Gubio, a matsayin

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Babban Labari Kasashen Ketare Labarai
Ziyarar Muhasa Talabijin da Rediyo Zuwa Gidan Tarihi na jihar Maradi Dake Jamhuriyar Nijar.

A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000