Babban Labari

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a

Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Tsaka-tsaki da ke Wudil a Jihar Kano

Rubutu Na Musamman

Babban Labari

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Tsaka-tsaki da ke Wudil a Jihar Kano sun samu nasarar kammala haddar Alƙur’ani Mai Tsarki. Wannan gagarumar nasara ta

Babban Labari

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Sojoji sun harbe wani ɗan bindiga har lahira, bayan gungun ’yan ta’adda sun kai hari da nufin sace wani ɗan kasuwa a rukunin gidajen sojoji na Phase 5 da ke

Babban Labari

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

Jam’iyyar APC ta saya wa Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano fom ɗin neman tazarce babu hamayya a zaɓen shekarar 2027 da ke tafe. Shugabannin Jam’iyyar APC sun ɗauki

Ku saurari Rediyon Muhasa ko ku kalli Muhasa TV kai-tsaye a shafin mu na yanar gizo

Ku saurare mu kai-tsaye a yanar gizo

babban rukuni

Wasanni

36 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

12 Articles
+

Siyasa

98 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa

Fasahar Mutum-Mutumi Ya fara Yi Wa Mata Tiyata ta farko a Afrika

Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan

An dakatar Likitoci 3 saboda barin Almakashi a cikin mara lafiya a

Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka

Likitan Masu Neman kwarewa a Dutse Za Su Shiga Yajin Aikin Kasa

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman kwarewa n a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya ta Rasheed Shekoni

mashuhuran labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Babban Labari
Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya bayyana tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Mustapha Gubio, a matsayin

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Babban Labari Kasashen Ketare Labarai
Ziyarar Muhasa Talabijin da Rediyo Zuwa Gidan Tarihi na jihar Maradi Dake Jamhuriyar Nijar.

A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000