Babban Labari

Nafi’u ya gargaɗi Atiku ya daina sukar Tinubu da

Jam’iyyar ADC ɓangaren Nafiu Bala Gombe ta yi Allah-wadai da yadda ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar tsagin

Rubutu Na Musamman

Babban Labari

Nafi’u ya gargaɗi Atiku ya daina sukar Tinubu da sunan ADC

Jam’iyyar ADC ɓangaren Nafiu Bala Gombe ta yi Allah-wadai da yadda ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar tsagin David Mark, Atiku Abubakar yake amfani da suna da logon jam’iyyar wajen

Labarai

Yan Sandan a Kano sun kama mutane 244, ciki har da 117 da ake zargi da

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce an samu raguwar manyan laifuka a jihar cikin watan Agusta 2026, sakamakon ƙara sintiri, tattara bayanan sirri da kai

Babban Labari Labarai

Ƴansanda sun ƙara tsaurara matakan tsaro a bikin Takutaha, tare da gargaɗin masu yunkurin tada zaune

Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta sanar da daukar tsauraran matakan tsaro domin tabbatar da zaman lafiya yayin bikin Takutaha na shekarar 2026, wanda za a gudanar a ranar Talata, 1

babban rukuni

Wasanni

44 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

13 Articles
+

Siyasa

120 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Sauron da jirgin sama ya ɗauko daga Afirka sun yi ajalin mutane

Mutane biyu da ke aiki a filin jirgin saman Frankfurt da ke Jamus sun mutu

EU ta ware €1.5m don yaƙar Kwalara a Najeriya

Tarayyar Turai (EU) ta ware Yuro miliyan 2.3m a matsayin tallafin gaggawa ga Najeriya, Kamaru,

Kwalara ta hallaka mutane 14 a Filato, yayin da 441 ake zargin

Gwamnatin jihar Filato da ke arewacin Najeriya ta ce mutane 14 sun mutu, yayin da

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa

mashuhuran labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Babban Labari
Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya bayyana tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Mustapha Gubio, a matsayin

Babban Labari
Zulum ya bai wa sojoji kyautar motocin yaƙi, ya tallafa wa ’yan gudun hijira

Farashin hannayen jari ya yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Asiya, yayin da farashin mai ya ragu, bayan

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai