Tag: Kano

UNICEF ta tallafa wa Kano alluran riga-kafin cutar mashaƙo
Labarai

UNICEF ta tallafa wa Kano da alluran riga-kafin cutar mashaƙo

Yanzu haka ana fargabar cewa mutane 11,587 sun kamu da cutar mashako yayin da aka tabbatar da mutane 7,202 a kananan hukumomi 105 daga jihohi 18 da ke fadin kasar sun kamu da cutar, inda cutar ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 453 a Najeriya. Kashi 73 cikin dari na wadanda suka kamu da cutar yara ne yan shekara 1 zuwa 14.

Rabi'u Usman Baba
Labarai

‘Ya’yan Fitaccen Mawaki, Rabi’u Usman Baba, Sun Rasu

Rahotanni daga garin Kwantagora a jihar Neja na nuna cewa wani kwalele-kwale ya nutse a cikin ruwa wanda ya yi sanadiyar rasuwar yayan fitaccen mawakin yabon Annabi SAW, Marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba.Wani dan uwan mamatan Malam Usman Tijjani Baba, ne ya bayyana haka a cikin tattaunawarsa da gidan radiyon Freedom a jiya.

Kano
Labarai

Kano: Wasu yara ‘yan biyu sun nuna bajinta

Wasu yara ‘yan biyu, Hassan Muhammad Nawad da Hussaini Muhammad Nawad da ke jihar Kano waɗanda shekarunsu 14, sun samar da wani abin girki mai amfani da fetur da ruwa wajen samar da wutar girki da ke shafe tsawon awanni biyar yana aiki.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai