Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads sun kawo ziyara Muhasa
Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads – Da Ruwana – sun kawo ziya gidan rediyon nan da talabijin na Muhasa a yau Litinin, inda suka zo da buƙatun haɗa gwiwa a gudu tare a tsira tare.
Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads – Da Ruwana – sun kawo ziya gidan rediyon nan da talabijin na Muhasa a yau Litinin, inda suka zo da buƙatun haɗa gwiwa a gudu tare a tsira tare.
Kano: Rundunar ‘yan sanda ta yi karin haske kan harin da aka kai mata
Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana damuwarsa game da watsi da gine-ginen ofisoshin da aka fara ginawa a hukumar ta Hizba da ke Sharaɗa. Wannan na zuwa ne a lokacin da gwamnan ya kai ziyarar aiki hukumar domin ganin irin yadda shirin auren gata da aka fi sani da auren zaurawa ke […]
A zaman da ta gudanar a yau Litinin majalisar dokokin jihar Kano, ta amince da ƙarin kasafin kudin shekarar 2023, wanda hakan ke nuna wani gagarumin cigaba ga ayyukan raya jihar.
Rahoto: Gwamnan Kano ya ƙaddamar da rabon abinci a fadar gwamnati
Cibiyar bincike da koyar da harkokin bincike a kan karatu ta buɗe wani katafaren ɗakin karatu domin koyarwa da dawo da al’adar karatu a tsakanin ‘yan Najeriya. Da take bayyana buɗe sabon ɗakin karatun, wanda aka sanyawa sunan “Rebecca Rhodes Reading Room” shugabar cibiyar, Farfesa Talatu Musa Garba, ta bayyana cewa Malama Rebecca wata ‘yar […]
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, zai gabatar da jawabi ga ‘yan Najeriya
Kwamishinan lafiya anan jihar kano Dr. AbubakaR labaran Yusif ya kaddamar da rukakafin cutar mashako wanda aka ansami bullar cutar a wasu kananan hukumumin jahar kano.
Gidauniyar Zakka da Wakafi ta Jihar Kaduna ta bayyana cewa, fitar da zakka da kuma bayar da ita ga wadanda addini yace a bai wa sune kadai za su iya magance tsananin talaucin dake addabar jama’a.