DSS Ta Gargaɗi Masu Shirye-shiryen Ta da Tarzoma Ranar Rantsar da Shugaban Ƙasa
Rundunar tsaro Ta farin kaya wato DSS ta ce tana sane da shirye-shiryen da wasu bata gari ke yi na kawo tarnaki yayin bikin rantar da shugaban kasa da gwamnoni a ranar 29 ga watan Mayu a fadin kasar .










