Babban Labari Labarai

A gaggauta sakin ’yan Najeriya 42 da aka kama

Hukumar ’Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje (NiDCOM) ta buƙaci mahukuntan ƙasar Mozambique su gaggauta sakin ’yan Najeriya 42

Rubutu Na Musamman

Babban Labari Labarai

A gaggauta sakin ’yan Najeriya 42

Hukumar ’Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje (NiDCOM) ta buƙaci mahukuntan ƙasar Mozambique su gaggauta sakin ’yan Najeriya 42 da aka kama a ƙasar ba tare da bayyana takamaiman laifin da

Babban Labari Labarai

Abin da ya sa na koma

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da kuma shari’o’in da suka dabaibaye tsohuwar jam’iyyarsa ta PDP ne babban dalilan da suka sa ya fice daga

Babban Labari Labarai

Iran na ci gaba da luguden

Iran na ci gaba da yin luguden wuta kan Isra’ila da sansanonin Amurka da kuma wasu ƙasashen gabas ta tsakiya, a wani martani ga hare-haren da Amurka da Isra’ila ke

Ku saurari Rediyon Muhasa ko ku kalli Muhasa TV kai-tsaye a shafin mu na yanar gizo

Ku saurare mu kai-tsaye a yanar gizo

babban rukuni

Wasanni

35 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

12 Articles
+

Siyasa

93 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa

Fasahar Mutum-Mutumi Ya fara Yi Wa Mata

Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan

An dakatar Likitoci 3 saboda barin Almakashi

Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka

Likitan Masu Neman kwarewa a Dutse Za

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman kwarewa n a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya ta Rasheed Shekoni

mafi saman labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Babban Labari Kasashen Ketare Labarai
Ziyarar Muhasa Talabijin da Rediyo Zuwa Gidan Tarihi na jihar Maradi Dake Jamhuriyar Nijar.

A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai