Babban Labari

Za a yi bincike kan zargin kisan Dadiyata da

Fitaccen lauya mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama, Barista Nuhu Hamza Dantani, ya gana da babban sufeton ƴan sandan

Rubutu Na Musamman

Babban Labari

Za a yi bincike kan zargin kisan Dadiyata da wasu mutane 5 a Kano- IGP Olatunji

Fitaccen lauya mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama, Barista Nuhu Hamza Dantani, ya gana da babban sufeton ƴan sandan Najeriya, IGP Olayunji Disu, kan zarge-zargen da ake yi wa wasu jami’an

Babban Labari

Kotu ta ɗage shari’ar shugabancin jam’iyyar ADC har sai baba ta gani

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage shari’ar da Nafi’u Bala Gombe ya shigar inda yake ƙalubalantar shugabancin jam’iyyar ADC tsagin tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya David Mark, har

Babban Labari

Hukumar NSCDC ta kama mutane 3 da zargin satar wayoyin lantarki da babur mai kafa uku

Hukumar tsaron civil defence NSCDC reshen jihar Kano, ta kama mutane uku da ake zargi da satar wayoyin lantarki da kuma babur mai kafa uku. Cikin wadanda jami’an hukumar suka

Ku saurari Rediyon Muhasa ko ku kalli Muhasa TV kai-tsaye a shafin mu na yanar gizo

Ku saurare mu kai-tsaye a yanar gizo

babban rukuni

Wasanni

36 Articles
+

Uncategorized

4 Articles
+

Ta'aziyya

12 Articles
+

Siyasa

100 Articles
+

Bidiyo

Lafiya

Ana Fargabar Ɓullar Zazzaɓin Lassa A Gombe

An samu rahoton wasu mutane huɗu da ake zargin sun kamu da cutar zazzaɓin Lassa

Fasahar Mutum-Mutumi Ya fara Yi Wa Mata Tiyata ta farko a Afrika

Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan

An dakatar Likitoci 3 saboda barin Almakashi a cikin mara lafiya a

Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ce ta tabbatar da zargin da aka

Likitan Masu Neman kwarewa a Dutse Za Su Shiga Yajin Aikin Kasa

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman kwarewa n a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya ta Rasheed Shekoni

mashuhuran labarai

Babban Labari Labarai
Zulum Ya Roki ‘Yan Borno Su Tashi Da Azumi Gobe Litinin

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama'ar sa su tashi da azumi gobe litinin da

Babban Labari
Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya bayyana tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Mustapha Gubio, a matsayin

Bidiyo
ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Babban Labari Kasashen Ketare Labarai
Ziyarar Muhasa Talabijin da Rediyo Zuwa Gidan Tarihi na jihar Maradi Dake Jamhuriyar Nijar.

A watan Satumba na shekarar da ta gabata ta 2024 gidan talabijin da rediyo na Muhasa dake a

Labarai
Ranar ‘Yanci: Cikakken Jawabin Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar kasarmu shekaru 63 da samun ‘yancin kai, a

Labarai
Kano: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa da Gawuna nasara

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano,

Labarai
NGO: An kaddamar da kundi kan yaƙi da safarar bil’adama a Najeriya

Wata ƙungiya mai zaman kanta, ta yi kira ga masu ruwa da tsaƙi da malaman addini a Najeriya

Labarai
N-Power: Gwamnatin tarayya za ta biya bashin hakkokin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin cewa za ta biya waɗanda ke bin bashin haƙƙoƙinsu da ke cikin

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000