Majalisar Tattalin arzikin Najeriya ta yi wani zama kan cire tallafin man fetur
An sa ran taron zai tattauna batun yadda za a raba tallafin da za a raba wa ‘yan ƙasar, don rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya haddasa.
An sa ran taron zai tattauna batun yadda za a raba tallafin da za a raba wa ‘yan ƙasar, don rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya haddasa.
Tsahon shugaban kasa muhammadu Buhari ya halarci taron gidauniyar jihar katsina wanda ake gudanarwa a yanzu haka a fadar gwamnatin jihar da ke birnin Katsina.
Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta ƙasa COEASU ta umarci dukkan mambobinta da su riƙa zuwa aiki na kwanaki biyu kacal a sati.
Yau take 1 ga watan Muharram 1445 AH, biyo bayan cikar kwana 30 ga watan Dhul Hijjah na shekarar 1444 bayan Hijirah Jiya Talata.
YADDA ZIYARAR MATAIMAKIN SHUGABAN KASA KASHIM NA FARKO JIHAR KANO TA KASANCE
A yau Laraba ne ake sa ran za a karanto sunayen mutanen da Shugaba Tinubu zai naɗa a matsayin ministoci a zauren majalisar dattawa, bayan an daɗe ana jira.
Kungiyar Kwadago ta ƙasa ta nuna rashin gamsuwar ta da karin farashin man fetur zuwa N617, inda ta ce wannan lamari sam bai wa ƴan najeriya dadi ba.
Shugaban rukunin kamfanin man fetur na ƙasa, Mele Kyari, ya ce yanayin kasuwar man fetur ce tasa farashin man ya ƙaru izuwa Naira 617.
Hukumar da ke sa ido kan harkokin man fetur ta ƙasa ta ce yawan man fetur da ake amfani da shi yau da kullun wanda yake kaiwa lita miliyan 46.38, ya ragu da lita miliyan 65.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayar da tabbacin cewar, gwamnatin tarayya a shirye take domin sake duba albashin ma’aikatanta, a wani mataki na rage musu raɗaɗin cire tallafin man fetur.