Kano: Kotun sauraren kararrakin zabe ta yi watsi da karar da APC ta shigar gabanta
Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano, ta yi fatali da karar da jam’iyyar APC da dan takararta Dokta Aliyu Musa Aliyu Kibiya suka shigar a gabanta na kalubalantar nasarar










